Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Month: March 2024

March 30, 2024

An kaddamar da bankin Musulunci na farko a kasar uganda

  Ofishin shugaban kasar Ugandan ya bayyana cewa, an kaddamar da wani bangare na kungiyar Salaam Group mai hedkwata a kasar Djibouti a ranar Laraba a kasar Uganda a matsayin cibiyar hada-hadar kudi ta Musulunci ta farko a kasar. Kaddamar da ayyukan bankin Salaam Bank Limited ya biyo bayan dokar da ta halasta aikin bankin […]

March 25, 2024

Algeria ta aike da tan 150 na agaji zuwa Gaza

  Aljeriya ta aikewa da tan 150 na agajin jin kai ga Falasdinawa a Gaza, a daidai lokacin da ake gargadin barkewar yunwa a can. Kayayyakin sun hada da kayan abinci da kayan jarirai. Ma’aikatar tsaron kasar ta ce “Wannan taimakon yana nuna kudurin Aljeriya na samun hadin kai mara sharadi da mara iyaka ga […]

March 25, 2024

TARIHIN IMAM HASAN(AS); DAN IMAM ALI(AS) Babban jika a Wajen Manzo s.a.w.a

  Nasabarsa ta bangaren mahaifinsa: shine Hasan(as) Dan Ali(as), Dan Abu Talib(as), Dan Abdul-Muttallib… Nasabarsa ta bangaren mahaifiyarsa: Shine Imam Hasan(as) Dan Sayyidah Fatimah Az-Zahra(as) ‘yar Annabi Muhammad(saw) Dan Abdullah, Dan Abdul-Muttallib… Al-kunyarsa: Abu Muhammad. Lakubbansa: Al-Mujtaba, Sayyid Shabab Ahlul-Janna, At-takiyyi, Az-zakiyyi, As-sibd, Ad-dayyiba, As-sayyid, Al-waliyyi… Tarihin haihuwarsa: 15 Ramadan, Shekara ta 3 bayan Hijira, […]

You are here: Page 1