Kissar wata kyakkyawar Budurwa, wacce kowa ke son ta
AMMA DAGA ƘARSHE WAYA SAME TA? -Daga Emran Darussalam An naqalto cewa: Wani matashi yace wa mahaifin sa: Ya mahaifi na, haƙiƙa naga wata yarinya kuma ina sonta da aure, kuma haƙiƙa ƙyan ta da ƙyan idanun ta sun burgeni. Sai mahaifin cikin farin ciki yace: “Ya kai ɗa na a ina take domin in […]