IMAM ALI(AS) YA FI DUKKAN HALITTUN ALLAH DARAJA DA MATSAYI; IN KA CIRE ANNABI MUHAMMAD(SAW), DA NASSIN AYAR MUBAHALAH.
AYAR MUBAHALAH TA NA TABBATAR DA BABU WANDA YA KAI MATSIYIN IMAM ALI(AS), SAYYIDAH FATIMAH(AS), IMAM HASAN(AS) DA IMAM HUSAIN(AS); IN KA CIRE ANNABI MUHAMMAD(SAW), SABODA SU NE AS-HABUL-KISA (WANDA ANNABI MUHAMMAD(SAW) YA CE; SU NE MAFI KUSANCI DA SHI). IDAN MA SABODA ANNABTA NE ZAI SA ANNABAWA(AS) SU FI IMAM ALI(AS) DARAJA; TO HADISIN […]