CHAN 2023 : Aljeriya Da Senegal Sun Tsallake Zuwa Wasan Kusa Da Na Karshe
A ci gaba da gasar cin kofin kasashen nahiyar afirka ta ‘yan wasan da ke murza leda a gida, Aljeriya mai masaukin baki da Senegal sun samu nasarar tsallakewa zuwa wasan kusa da na karshe. A wassanin da aka buga jiya Juma’a Aljeriya ta doke Ivory Coast da 1-0, sai kuma Senegal wacce ita […]