Ra,ayi riga;Hadin gwiwa tare da Sin zai taimakawa sabuwar gwamnatin Najeriya wajen cimma burin ta
Kwanakin baya, Sanata Ahmad Bola Tinubu, ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin sabon shugaban tarayyar Najeriya. A lokacin da na fara aiki a birnin Lagos dake kudancin Najeriya a shekarar 2006, Bola Tinubu ya riga ya kwashe shekaru 7 yana aiki a matsayin gwamnan jihar Lagos. A karkashin jagorancinsa, an gina dimbin hanyoyin […]