Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Category: Labaran Duniya

September 20, 2023

An Bude Babban Taron Zauren MDD, Karo Na 78 A New York

  An bude taron Majalisar Dinkin Duniya, karo na 78 a birnin New York na Amurka. A jawabinsa na bude taron, babban sakataren MDD, Antonio Guterres, ya nuna damuwa game da sauyin yanayi dake addabar duniya, wanda ke Haifar da bala’I iri daban daban. Mista Guteress, ya jajanta game da bala’in ambaliyar ruwa na Derna, […]

September 16, 2023

​UAE: Ba A Cire Takunkumin Biza A Kan ‘Yan Najeriya Ba

  Wasu majiyoyi na gwamnatin UAE sun tabbatar da cewa, har yanzu kasar ba ta janye takunkumin hana ‘yan Najeriya bizar shiga kasar ba. A cikin ‘yan kwanakin nan dai wasu rahotanni daga fadar shugaban Najerya sun ce a wata tattanawa da aka yi tsakanin Tinubu na Najeriya da Muhammad Bin Zayid na UAE, sun […]

September 15, 2023

Me ya sa yankin Taiwan ba shi da ikon shiga MDD”

A jiya Alhamis da yau Jumma’a, babbar jakadiyar kasar Sin dake birnin Lagos na kudancin tarayyar Nijeriya Yan Yuqing, ta wallafa wani sharhi ta manyan kafofin watsa labaran Nijeriya, ciki hada da jaridar “This Day Live”, da jaridar “Guardian”, da jaridar “Vanguard”, da jaridar “Independent ”, da kuma jaridar “Lagos City Reporters” da sauransu. Cikin sharhin […]

You are here: Page 1