Tambayoyi da Amsoshi akan zaman juyayin Abu Abdullahi a.s
T: An yi tambayar cewa mene ne ra’ayin Jagora dangane da gudanar da juyayin Ashura ba tare da riga ba? Idan har ba za a dauki juyayin a bidiyo sannan kuma babu mata a wajen fa? Shin a shar’ance yana ganin hakan a matsayin haramun ne? Amsa: Yayin amsa wannan tambayar yana da kyau a san […]