Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Category: Raruwar Magabata

August 3, 2023

TARIHIN SHI’A DA A’KIDOJIN TA KASHI NA (13)

Sheikh Saleh Zaria (H) Ruwaya ta Uku: Saif bin Umar ya ruwaito a cikin littafin al-Ridda wal-Futuh, cewa: [Sariyyu ya ba ni labari ya ce: Shu’aib ya ba mu labari, ya ce: Saif ya ba mu labari daga Atiyya daga Yazi al-Faq’asi, daga Ibin Abbas ya ce: (sai ya koro wani bayani dangane da Ibin […]

April 1, 2023

Wafatin Sayyida Khadija Al-Kubra (AS).

  Yana Daga Karamar Sayyida Khadija Al-Kubra (S). Cewa: Sayyid Sadiq Shirazi ya naƙalto cewa: Wasu ma’abota ilimi sun hakaito masa wannan ƙissa cewa: Na kasance ina duba littafin dake da alaƙa da Sayyida Khadija Al-Kubra (S) amma bansamu ba, duk da cewa na duba shi sosai amma bansamu ba, sai ta bayyana min cewa […]

February 13, 2023

AYATULLAH KHUMAINI Ayatullah Khumaini! Ayatullah Khumaini!!

  Sunan daya mamaye duniya a karnin daya gabata daga 1970s Musamman nahiyar tarai sakamakon Juyin juya Halin Musulnci da yayi a Daula mai dunbin tarihi da karfi da Kuma iko. Imam Khumaini An haife Shi a garinsu da ake Kira Khumain a cikin Kasar Iran,24/09/1909 Ya taso karkashin kulawar Mahaifiyarsa da kanwar Mahaifinsa sakamakon […]

June 16, 2022

DARASI DAGA RAYUWAR IMAM KOMAINI (QS)

  Daga Sheikh Mujaheed Sayyada Zahra diyar Imam Khumaini (QS) tana cewa: A tsawon rayuwarta bata taba ganin inda Imam Khumaini yace wa matarsa ki rufe kofa ba. Tana cewa: Nasha ganin mahaifiyata tana zama a gefensa ba tare da ya umurceta da hakan ba yana tashi da Kansa ya kulle kofa, Kuma ta taba […]

June 11, 2022

SARKIN LIMAMAI KUMA BAƘIN-CIKIN MULHIDAI

«سلطان الأئمة وغيظ الملحدين» Ko kasan waye shi? -Shi ne Aliy ar-Rida ɗan Imam Musa (a) wanda a yau 11 ga watan zul-Qida yayi daidai da ranar haihuwarsa da ta wakana a birnin Madina a shekara ta 148H, a bisa ruwaya. -Mahaifinsa Imamu Musa al-Kazim (a). -Mahaifiyarsa ana kiran ta da sunaye; Ummu-Walad, Tuktamu da […]

January 12, 2022

Shahadar Ja’afaru Ad-d’ayyar

Ranar Alhamis 10 ga watan Jimada-akhir 1443 wanda yayi daidai da 13 ga Junairu 2022 shi yayi daidai da ranar shahadan Ja’afar Dan Abidalib (Addayyar) a shekara ta 8 bayan hijira. Allah yayi masa rahma. ®JARIDAR AHLULBAITI ONLINE.

December 16, 2021

Sayyida Fatima al-Zahra (a.s)- Marainiya

Daga Muhammad Awwal Bauchi   Manzon Allah (s.a.w.a) ya isar da sakonsa kuma ya kammala aikinsa a wannan doron kasa, don haka lokaci ya yi da zai koma ga Ubangijinsa, inda zai rayu rayuwa mai dorewa cikin ni’ima; don haka sai ajali ya kusance shi. Sai Manzon (s.a.w.a) ya fara rashin lafiya. Rashin lafiya ya […]

December 15, 2021

Abin da Ya Biyo Bayan Yarjejeniyar

Cigaba daga rubutun da ya gabata…. Bayan sa hannu a wannan yarjejeniya sai Imam Hasan (a.s.) ya zauna a Kufa na wasu ‘yan kwanaki kadan, cikin kunan rai kan abin da ya faru, daga nan kuma sai ya yi haramar tafiya birnin kakansa Manzon Allah (s.a.w.a). Lokacin da ayarinsa ya yunkura, sai duk mutanen Kufa […]

You are here: Page 1