DARUSSA DA SHAWARWARI KAN ABIN TAKAICIN DA YA FARU A SOKOTO
Sheikh Saleh Sani Zaria Abin da ya faru a Sokoto, daga mabiya Salafiyya, ya nuna yadda ramin mugunta yake komawa ga masu shirya shi. Malamansa, da suka fi kowa kokawa a yau ne suka rika zuga muuslmi don kashe ‘Yan Shi’a, wanda wannan shi ne mafarin darajar jinin Musulmi ya zube daga idanun Musulmi. Wadanda […]