November 16, 2022

MEYASA MAKIYA SUKE FADA DA RAWANI !!?

 

Yau Natambayi Malamin Mu Bayan Darasi akan kiyayyar wasu mutane ga kayan Hauza,
banda sauran Kayayyaki ??.
Sai ya bani amsa gamsasshiya.
yace:
Rawanin hauza shi ne wanda ya wulakanta Shah na Iran ya kifar da gwamnatinsa,

Rawanin hauza shine ya dakatar da sojojin Saddam a iraq, ya ‘yantar da kudancin Lebanon daga mamayar Israel, ya kuma yantar da Iraki daga ISIS.

Kuma Rawanin hauza shine ya fitar da turawan ingila daga iraqi a sauratul ishrin qarqashin marji’iyah ta wannan lokacin.

#Sannan kuna son kada makiya su wulakanta shi!!??.

© Sheikh Yaseer Alwilaeey.

SHARE:
Tsokaci 0 Replies to “MEYASA MAKIYA SUKE FADA DA RAWANI !!?”