Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Category: Tarbiyyan Yara

May 21, 2023

Wahabiyanci A Mizani Kashi na daya ( 1).

  Wahabiyanci da wanda ya assasashi: – Ana nasabta firƙan wahabiyya ne ga Muhammad bin Abdulwahab Bn Sulaiman Annajdi, wanda aka haifa a shekarar 1115 Hijiriyya, ya rasu a shekarar 1206 Hijiriyya. Yayi karatun addini daidai gwargwado, kamar yadda a bayyane yake ya kasance mai yawan bibiya da muɗala’an labaran da suka shafi Musailama al-kazzab, […]

April 28, 2023

DON YARANMU

Í Yayin da zaki tashi jaririnki daga barci musamman don yin wanka kada ki jijjiga shi, kada kuma ki ɗauko shi ki danna a ruwan zafi kamar yadda ake yi sai dai inyaji ɗumi ya buɗe ido. Abinda za kiyi kawai ki rika hura iskar bakinki a tsakiyar kan shi, wannan itace kyakkyawar hanyar farkar […]

April 26, 2023

YADDA AKE KULA DA LAFIYAR JARIRAI.

  Anan idan nace jariri ina nufin yaro karami daga haihuwa zuwa lokocin da za’a yaye shi… *Da zaran an haifi yaro me yakamata ayi masa ?* Zan kawo wannan bayani ne sabida wassu matan zun zabi su haihu a gidajen su fiye da zuwa asibity duk da hatsarin dake cikin haihuwa a gida. 1- […]

April 19, 2023

Sallah: NSCIA ta kafa kwamitin ganin wata

  Majalisar ta bukaci al’ummar Musulmi a fadin kasar nan da su sanya ido kan sanarwar da Sarkin Musulmi zai yi a daren Alhamis 20 ga watan Afrilu. Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya NSCIA a karkashin jagorancin shugabanta kuma mai alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, ta sanar da kwamitin ganin watan Shawwal […]

February 5, 2023

Yadda taron Mauludin Sayyadi Aliyu (AS) ya gudana a Haraminsa dake birin Najaf Iraki. 📸 Imam Ali Holy Shrine

You are here: Page 1