Mu Waiwayi Zunubbanmu don Gyaran Lamarin Addininmu
Daga:Sheikh Mujaheed Isa Ban tsammanin dayanku zai manta da wani abu na addininsa sai don kuskure da yayi Cewar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Aalihi Tsarkake zuciya Sharad’i ne da Mutum zai Kai wani matsayi ta d’aukaka zai Zama cikakke a Ma’anawiyyarsa zai kauce wa munanan dabi’u ya Siffantu da kyawawa…! Zuwa ga matakin Nan […]