March 26, 2024

Sarkin Kano ya karbi bakuncin Peter Obi jiya a Fadarsa

Mai martaba Sarin Kano HRH Alhaji Aminu Ado Bayero ya karbi bakuncin tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyar LP; Peter Obi.

 

Obi ya kai ziyarar girmamawa ne ga Fadar Kano a jiya Litinin inda suka tattauna kan batutuwa daban-daban.

Ga yadda ziyarar ta gudana:

SHARE:
Labarin CIkin Hotuna, Rahotanni 0 Replies to “Sarkin Kano ya karbi bakuncin Peter Obi jiya a Fadarsa”