Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Category: Rahotanni

March 30, 2024

An kaddamar da bankin Musulunci na farko a kasar uganda

  Ofishin shugaban kasar Ugandan ya bayyana cewa, an kaddamar da wani bangare na kungiyar Salaam Group mai hedkwata a kasar Djibouti a ranar Laraba a kasar Uganda a matsayin cibiyar hada-hadar kudi ta Musulunci ta farko a kasar. Kaddamar da ayyukan bankin Salaam Bank Limited ya biyo bayan dokar da ta halasta aikin bankin […]

March 23, 2024

Wakilin Al Mayadeen a Rafah ya ruwaito cewa, sojojin mamaya na Isra’ila sun janye daga al-Mawasi na al-Qarara a daidai lokacin da ake gwabza kazamin fada da gwagwarmayar Palasdinawa. Yakin da Isra’ila ke yi a Gaza ya cika kwanaki 169, amma har yanzu ba a cimma babbar manufar yakin ba. Abin da ake cimma a […]

You are here: Page 1