Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Month: September 2021

September 29, 2021

Wani Mutum Ya Kashe ‘Dansa Mai Shekara Biyu A Bayelsa

Daga Abdussalam Alabi Wani mutum mai suna Vwede ya hallaka d’an shi har lahira ta hanyar duka kana kuma ya tsere, hakan ya faru ne a garin Yenagoa da ke jahar Bayelsa. Lamarin dai ya faru ne a ranar Lahadi a kan titin Imiringi da ke Yenagoa wanda ya ja cece-kuce tsakanin makobta da kuma […]

September 29, 2021

Za’a Katse Layukan Waya A Kaduna

Daga Muhammad Bakir Muhammad Gwamnan jahar Kaduna, Nasir El-Rufa’i ya ce mazauna Kaduna su zauna cikin shiri don katse layukan wayoyi a jahar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin hirar sa da wasu tashoshin rediyo. Inda ya bayyana cewa jami’an tsaro na shirye-shiryen kaddamar da farmaki kan yan bindigan da suke neman mafaka a […]

September 28, 2021

‘Yan Bindiga Sun Farmaki Fadar Sarkin Kagara

A yau Talata ne yan bindiga suka kai hari fadar Sarkin Kagara, Alhaji Ahmadu Attahiru a karamar hukumar Rafi da ke jahar Neja, sun kai farmakin ne a daren yau dai dai lokacin sallar Magriba. Babu cikakken rahoto kan harin, amma mun samu labarin cewa a yayin da suka kai farmakin, Sarkin baya a fadar, […]

September 28, 2021

Jirgin Yaki Yayi Luguden Wuta Kan Masu “Su” A Borno

Daga Isah Musa Muhammad An kiyasta cewa a kalla mutane 20 ne suka rasa rayukan su sakamakon luguden wuta da rundunar sojin Najeriya ta yi a wani yanki da ake zargin cewa mafaka ne na yan ta da kayar baya a jahar Borno. A safiyar Lahadi ne jirgin yayi luguden wuta a Kwatar Daban Masara […]

You are here: Page 1