TINUBU YA WARE NAIRA BILIYAN 50 DON SAKE GINA YANKUNAN AREWA.
A wani labari da kafar yaɗa labarai ta BBC Hausa ta wallafa a shafinta na yanar gizo ta bayyana cewa; shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ware naira biliyan 50 don aikin sake gina yankunan arewa. Mataimakin shugaban ƙasar Sanata Kashim Shettima shine ya sanar da haka a lokacin da majalisar ƙoli kan harkokin […]