Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Category: Kiwon lafiya

June 6, 2023

An samar da maganin rage mutuwar masu cutar kansa.

An samar da wata kwayar maganin da ke rage barazanar rasa ran masu dauke da cutar kansar huhu, idan ana amfani da maganin a koda yaushe bayan gudanar da tiyatar cire kwayar cutar, kamar yadda sakamakon gwajin da aka yi ya nuna. Amurka ta shirya a Chicago, an bayyana cewar cutar kansar huhu na sanadin […]

April 13, 2023

Me ya sa wasu kan ji barci kullum?

Masu karatu, ko kuna jin barci bai ishe ku ba duk da cewa kun dauki lokaci mai tsawo kuna barci? Kwanan baya masanan kasar Jamus sun bayyana wasu dalilai guda 8 da wasu kan ji barci ba ya isan su Da farko, kila akwai matsala a sashen jikin dan Adam da ake kira thyroid a […]

April 13, 2023

Ta yaya za a dakile da kandagarkin ciwon zazzabin sauro?

Ranar 25 ga watan Afrilu na ko wace shekara, rana ce ta dakilewa da kandagarkin ciwon zazzabin cizon sauro ta duniya, wadda aka ware a babban taron kiwon lafiya na kasa da kasa karo na 60 a shekarar 2007, da zummar kara azama kan dakilewa da kandagarkin ciwon a duk fadin duniya. Tabbatar da kamuwa […]

March 26, 2023

Amfanin citta ga dan Adam.

Citta na daga cikin abubuwan da ake iya amfani da shi wajen girkin abinci da kuma abin sha, kuma yanada sinadari mai kyau. Yanada kyau ayi amfani da shi wajen ko wani abinci domin taimakon lafiyar jiki da kuma kare cututtula iri-iri. Ga amfanonin citta : Citta na taimakawa wajen kare sanyi da wasu cututtuka. […]

October 30, 2022

Ranar Shanyewar Ɓarin Jiki Ta Duniya

  Hukumar Lafiya ta Duniya ce ta ayyana duk ranar 29 ga watan Oktoban kowace shekara domin gangamin wayar da kan al’ummar duniya game da larurar shanyewar ɓarin jiki da kuma yi wa hukumomi, likitoci da manazarta ƙaimi domin himmatuwa wajen samo nagartattun hanyoyin da za su kyautata rayuwar masu fama da larurar. Haka nan, […]

You are here: Page 1