Masana kimiyya na Sin da Afrika sun lashi takobin hada gwiwa wajen ganin an cimma ajandar kyautata rayuwar jama’a
Masana kimiyya daga kasashen Sin da Afrika, sun lashi takobin kara hada gwiwa domin cimma wasu manufofin shawarar Ziri Daya da Hanya Daya, ciki har da wadatar abinci da kare muhallin halittu. Cikin kudurorin da suka dauka a karshen taron karawa juna sani da suka yi a Nairobin Kenya, masanan sun jadadda cewa, hadin gwiwa […]