ƳAN’UWANA MATASA KU MATSO KU JI, LALLAI KU MU KULA DA WANNAN!
Daga Malam Bakir Ibrahim Daga Abu Basir Cewa: “Na Shiga wajen Ummu Humaidah (Matar Imamus Sadiƙ, Mahaifiyar Imamul Kazim A)) don in yi mata ta’aziyyar wafatin Mijinta Imam Sadiƙ (A), sai ta ɓarke da kuka nima sai kama kuka saboda yadda take kukan”. Bayan ta ɗan natsa ta sarara, sai ta kalli Abu Basir ta […]