October 24, 2023
Daga Siriya

Tsohon shugaban masu ba da shawara a Syria, Birgediya Muhammad Jafar Asadi: Muna goyon bayan wadanda ake zalunta a duk inda suke, kuma wannan darasi ne da muka koya daga Imam Hussein (AS), hatta teku tana karkashin ikon ƴan mamaya ne, Gaza da kudancin ta fursuna ce buɗaɗɗiya da mutane ke rayuwa a cikin ta, haka saman ta buɗe yake karkashin kulawar sahyoniya, dukda hakan waɗan nan ƴan yaudara suke tunanin muna shigar da makamai can, idan da gaske ƴan mamaya suna da na’urorin dake nuna musu komai meyasa basu taɓa kama kayan da muka tura ba?