October 25, 2023

Kafofin watsa labarai na Falasdinawa: An gwabza kazamin fada cikin dare a kusa da sansanin Jenin tsakanin Falasdinawa da dakarun mamaya, inda wasu shahidai suka kwanta bayan wani ruwan bama-bamai na sama da ƴan mamaya sukayi.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Kafofin watsa labarai na Falasdinawa: An gwabza kazamin fada cikin dare a kusa da sansanin Jenin tsakanin Falasdinawa da dakarun mamaya, inda wasu shahidai suka kwanta bayan wani ruwan bama-bamai na sama da ƴan mamaya sukayi.”