Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Category: Mas’alolin Fiqihu

October 14, 2024

MAS’ALOLIN FIƘIHU (56)

–Tare da Shaikh Mujahid Isa بسم الله الرحمن الرحيم. اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم. Salam! Darasinmu na yau SALLA DA MUƘADDIMAT ƊINTA: Karkasuwar Salla Salla ta kasu kashi biyu, akwai ta dole da ta Mustahabbi; Ta Dole sune: Salloli na rana guda 5, Sallar Aya (Saboda faruwar wani abun al’ajabi girgizar ƙasa […]

August 24, 2024

MAS’ALOLIN FIƘIHU (55).

–Tare da Shaikh Mujahid Isa Darasi Na (55) بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم ياكريم. Na’am Muna a babin YAYA AKE TAIMAMA; Mun yi bayanin farko shi ne shafan goshi da hannu bayan ka bugi ƙasa ko abun da ake Taimama da shi. _To bisa Ihtiyaɗi za ka ƙara […]

July 26, 2024

MAS’ALOLIN FIƘIHU (54)

–Tare da Shaikh Mujahid Isa بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم ياكريم. Na’am, a cigaba da darasinmu na Taimama, mu na bayanin “Sharuɗɗan Taimama” mun kawo guda 3, ga cigaba: 4_ Abun da za ai Taimamar da shi ya zama tsarkakakke 5_ Wanda zaiyi Taimamar ya yi da kansa, […]

June 29, 2024

MAS’ALOLIN FIƘIHU (53)

Tare da Shaikh Mujahid Isa بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم ياكريم. A ci gaba da darasinmu na “Taimama”… Da me ake Taimama ❓ Yana Da Maratib (Wasu darajoji/matakai guda) 3, na farko yana gaba da na biyu na biyu na gaba da na uku. 1– Daraja ta farko: […]

May 28, 2024

MAS’ALOLIN FIƘIHU (52)

—Darasi Na (52)   Tare da Shaikh Mujahid Isa Salam… Na’am, muna bayanin abubuwan da suke sabbaba (Sanyawa a yi) Taimama, mun yi bayanin guds 3, ga cigaba. 4_ Faruwar Damuwa Ko Cin Mutunci (Misalin tsananin sanyin da baza a iya shanyewa ba, ko za a hantare ka a wulaƙanta ka kafin ka sami ruwan). […]

November 16, 2022

MAS’ALOLIN FIƘIHU BISA FATAWAR SAYYEDUL KA’ID(DZ)

    Salam… Wajibin mukallafi a aikin alwala abu 2 ne: Na farko: Wanke fuska da hannaye. Na biyu: Shafan Kai da ƙafafu. Kowanne daga waɗannan ababen (wanke fuska da hannu, shafan kai da ƙafa). Yana da haddin da ya zama dole a kula: Dangane da fuska: Muna da tsayin fuska haka faɗi. Tsayin fuska […]

June 16, 2022

TAMBAYA: Miye hukuncin tafiya aka kaburbura?

  AMSA: Sayyid Ali Khamnei (DZ) Makaruhi ne tafiya akan kaburbura ba tare da wata lalura ba. Sayyid Ali Sistani Faqihai sun kawo cewa: makaruhi ne binne mamata biyu a kabari daya, da shigan wanda ba muharrami ba kabarin mace, da tafiya akan kabari, da zama da kishingida a kai.  

You are here: Page 1