Palasdinawa sun karbi gawar wata yar uwarsu da a rasa rayuwarta a gidan yarin Isra’ila
A cigaba da rikicin da ke faruwa tsakanin raunanan al’ummar falasdinu da kuma haramtacciyar gwamnatin Isra’ila, yau kasar Isra’ila ta mika gawar wata bafalasdiniya da ke rike a gidan yarin Isra’ila na tsahon lokaci. Kamar dai yadda rahotanni suka zo, Bafalasdiniyar mai suna Saadia Matar yar shekaru 68 a duniya ta rasa rayuwarta […]