Sakon Shugaban kungiyar Shia ta rasulul a,azam (Raaf) a ranar samun yancin kai na Nigeria Shekaru 62.
Shugaban kungiyar shia ta rasulul a,azam (RAAF) Na kasa Kuma Wakilin bangaren sharia na offishin Sayyed Aliyul Hussain khamnei(Dz) Hujjatul Islam wal Muslimin samahatu Sheikh Muhammad Nur Dass (H) Sakon ranar samun yancin kai na Nigeria shekaru 62. Alhamdu lillah, muna taya daukacin al’ummar kasarmu murnar cika shekara 62 da samun yanci. Sananne ya ke […]