Rahotanni daga Najeriya na cewa, an yi nasarar ceto mutane 8, yayin da wasu da ba a san adadinsu ba, suka makale bayan da wani gini mai hawa uku ya rufta a jihar Kano ta Najeriya a ranar Talata.
Rahotanni daga Najeriya na cewa, an yi nasarar ceto mutane 8, yayin da wasu da ba a san adadinsu ba, suka makale bayan da wani gini mai hawa uku ya rufta a jihar Kano ta Najeriya a ranar Talata. Jami’in tsare-tsare na hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa reshen jihar Kano, Nuraddeen Abdullahi, ya […]