Tarihin Shekh Ibrahim ibn Saleh al-Hussaini.
Shimfida. Ibrahim ibn Saleh al-Hussaini Ibrahim Ibn Saleh al-Hussaini CON anfi sanin sa da Shaykh Sharif Saleh an haife shi a ranar 12 ga watan Mayun 1938, ya kasance ɗan Najeriya ne, malamin addini, mai wa’azi da da’awa kuma mai fassara Alkur’ani. Shi ne babban limamin Gwamnatin Tarayyar Najeriya. Shi ne ya kafa makarantar Kwalejin […]