A Gaggauce: Buhari ya gana da hafsoshin tsaron Nijeriya yau
Rahotanni daga kafafen sadarwa na nuna yadda shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari ya gana da shugabannin bangarorin tsaron Nijeriya a birnin tarayya Abuja a yau 29 ga watan Maris. Ganawar tasu na faruwa ne biyo bayan harin da yan bindiga suka kai kan fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna a daren jiya. Ana kyautata zaton tattaunar […]