Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Month: February 2022

February 25, 2022

Tsayawar watan Sha’aban na shekarar 1443 Hijiriyya

  Islamul Asil ta fitar da bayani daga Sheikh Asad Muhammad Kasir kamar haka: Ranar Alhamis da dare 3/3/2022 ganin wata da na’ura zai iya yuwuwa a Iran da Iraqi, amma gani da ido zai iya yuwuwa ne a yammacin Afrika da Amerika. Dan hakane ranar farko a watan Sha’aban shine ranar Juma’a 4/3/2022 A […]

February 25, 2022

Dakarun Rasa sun kwace tashar nukiliyar Chernobyl, mallakin Ukrain

Hukumomin kasar Ukrain sun bayyana cewa dakarun soji na kasar Rasha sun kwace tashar nukiliyar yankin Charnobyl wanda ya kasance mallakin kasar ta Ukrain. Mai bada shawara ga shugaban kasar Ukrain, Mykhailo Podoliak ya bayyana cewa wannan harin ya kasance maras kan gado wanda ya haifar da daya daga mafiya yanayin tashin hankali ya nahiyar […]

February 24, 2022

Rasha ta kaddamar da yaƙi a kan Ukraine

Rahoton BBC Hausa Shugaban Rasha Vladimir Putin ya sanar da soma yaƙi da farmakin sojojinsa na musamman a yankin Donbas da ke gabashin Ukraine. A wani jawabi da ya gabatar kai-tsaye ta kafar talabijin, ya umarci sojojin Ukraine da ke fuskantar ‘yan tawayen da Rasha ke goyon baya su mika wuya, su koma gidajensu. Mista […]

You are here: Page 1