Gwamnatin Jihar Adamawa Ta Sanya Dokar Hana fita Awa 24 A Jihar
Gwamnan jihar Adamawa karkashin jagorancin Gwamnan Ahmadu Umaru Fintiri, ya kafa dokar hana fita na tsawon awa 24 a jihar, biyo bayan fasa Ma’adanar ajiye abinci da matasa ke ci gaba da aiwatarwa. Cikin wata sanarwar manema labarai da jimi’in yada labaran gwamnan Humwashi Wonosikou, ya aikewa manema labarai, tace dokar ta fara aiki nan […]