August 5, 2021

Ziyaran ‘Yan RAAF Katsina Ga Wakilin Harka Islamiya Katsina

Daga Hagu, Wakilin RAAF Na Garin Katsina Sheikh Yakubu Filin Polo, Daga Dama Kuma Wakilin Harka Islamiya A Garin Katsina Sheikh Yakubu Yahaya Katsina.

 

Wasu daga sashen ‘yan uwa na Mu’assasar Rasulul A’azam kenan a yayin ziyarar tare da wakilin  Harka Islamiya.

 

Mambobin Mu’assasar Rasulul A’azam tare da wakilin Harka Islamiya a garin Katsina.

Ziyarar ta kasance ne domin taya ‘yan uwa na harka Islamiya kan fitowar Jagoran su Sheikh Ibrahim Zakzaky.

SHARE:
Labarin CIkin Hotuna 0 Replies to “Ziyaran ‘Yan RAAF Katsina Ga Wakilin Harka Islamiya Katsina”