June 7, 2024

zanga-zangar miliyoyin ‘yan Yemen a yau Jumma’a

Jaridar ahlulbaiti ta ruwaito daga tashar Al-Mayaden ta larabci cewar.

Zanga-zangar miliyoyin ‘yan Yemen a yau Jumma’a, cewa mutanen Yemen sun daure wajen fuskantar makircin da takurawar da mamayar Amurka da Biritaniya ke yi musu, da kuma tsayawa kan matsayin goyon bayan al’ummar Falasdinu.

Bayanin ya jaddada ci gaba da gudanar da taruka da gangamin wayar da kan jama’a a Yemen, don goyon bayan mutanen Falasdinu, tare da gargadin “kayan aikin makiya na yankin da cikin gida da ƙara daukar matakan ƙiyayya da Yemen da mutanenta da tattalin arzikinsu.”

Fassarar: Mohammed Ali Ali.

 

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “zanga-zangar miliyoyin ‘yan Yemen a yau Jumma’a”