Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

August 10, 2021

Zaman Ashura Daga Cibiyoyin RAAF 1442/2021

Kungiyar “RASULUL A’AZAM FOUNDATION – (RAAF)” ta ‘yan Shi’a karkashin jagorancin Sheikh Muhammad Nur Dass (H); wakilin Sayyid Qa’id a bangeren Shari’a, ta fara gudanar da zaman juyayin kisan Abu Abdullah  Hussain (AS) a  yau Talata kamar yadda ta saba gudanarwa duk shekara.

Ga kadan daga yadda zaman ya kasance a wasu daga cibiyoyinta da ke fadin kasar.

 

Babban Sakatare na kungiyar RAAF, Sheikh Saleh Zaria (H) yayin gabatar da jawabin juyayi ga yan uwa a Masallacin RAAF da ke unguwar Dawanau a jihar Kano.

 

Dr. Ibrahim Bayi a Husainiyyar RAAF da ke Danbare, Kano a yayin gabatar da jawabin juyayin Aba Abdullah Hussain (AS).

 

Sheikh Muhammad Ahmad Suleiman yayin gabatar da jawabin juyayi a Husainiyyar RAAF da ke Danbare a jihar Kano (H).

 

Sheikh Danjuma Darussalam yayin gabatar da jawabin juyayi a santar RAAF da ke garin Potiskum a jihar Yobe.

 

Sheikh Umar Azare yana gabatar da jawabin Ashura a garin Azare da ke jihar Bauchi.

 

Sheikh Bakir Maiduguri yayin gabatar da jawabin Ashura a Santar RAAF da ke garin Maiduguri a jihar Borno.

 

SHARE:
Labarin Wasanni One Reply to “Zaman Ashura Daga Cibiyoyin RAAF 1442/2021”
Ahlul Baiti
Ahlul Baiti

COMMENTS

One comment on “Zaman Ashura Daga Cibiyoyin RAAF 1442/2021

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *