November 20, 2022

Za a gudanar da gasar cin kofin duniya ta wasan kwallon kafa ta shekarar 2022 a kasar Qatar.

Za a gudanar da gasar cin kofin duniya ta wasan kwallon kafa ta shekarar 2022 a kasar Qatar daga ranar 20 ga wata zuwa ranar 18 ga watan Disamba. Nan da wata guda mai zuwa, wadannan filayen wasan kwallon kafa 8 za su jawo hankalin duniya, su ne filin wasan Al Bayt Stadium, filin wasan Lusail, filin wasan Khalifa, filin wasan Al Thumama, filin wasan Al Janoub, filin wasan Education City, filin wasan 974, filin wasan Ahmad bin Ali.

©cri(Tasallah Yuan)

SHARE:
Labarin Wasanni 0 Replies to “Za a gudanar da gasar cin kofin duniya ta wasan kwallon kafa ta shekarar 2022 a kasar Qatar.”