December 15, 2022

Yau Alhamis 15/12/2022 babbar kotun shari’ar Muslunci dake zaman ta a kofar kudu ƙarƙashin Mai Shari’a Alƙali Ibrahim Sarki Yola zata yanke hukunci kan shari’ar da ta ɗauki sama da shekara guda ana yi ta Sheikh Abduljabbar Kabara. Ku sanya Sheikh Abduljabbar cikin addu’oin ku.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Yau Alhamis 15/12/2022 babbar kotun shari’ar Muslunci dake zaman ta a kofar kudu ƙarƙashin Mai Shari’a Alƙali Ibrahim Sarki Yola zata yanke hukunci kan shari’ar da ta ɗauki sama da shekara guda ana yi ta Sheikh Abduljabbar Kabara. Ku sanya Sheikh Abduljabbar cikin addu’oin ku.”