November 24, 2023

Yarjejeniyar tsagaita wuta a zirin Gaza ta fara aiki a hukumance

Da karfe 7 na safiyar yau Juma’a 24 ga wata bisa agogon wurin, yarjejeniyar tsagaita bude wuta tsakanin kungiyar Hamas da Isra’ila a zirin Gaza ta fara aiki a hukumance.

 

©Cri

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Yarjejeniyar tsagaita wuta a zirin Gaza ta fara aiki a hukumance”