December 15, 2022

Yanzu-yanzu

Mai sharia Ustaz Ibrahim Sarki Yola na kotun Musulunci ta Kano, ya ce kotu ta tabbatar da cewar Sheikh Abduljabbar yayi kalaman batanci a ma’aiki (S) cikin karatun sa, shine ya kirkira su da kansa domin shaidu da hujjojin kotu sun tabbatar da cewa babu su a cikin litattafan da yake fada.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Yanzu-yanzu”