January 24, 2023

Yanzu haka cece-kuce ya barke a dandalin siyasar Najeriya sakamakon yadda gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya tarbi shugaban kasar Muhammadu Buhari wanda ya ziyarci jihar a yau Litinin domin yakin neman zabe tare da dan takarar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Masana siyasar Najeriya sun ce, ba a taba garin irin wannan tarbar ba a tarihin siyasar kasar, inda wani gwamna daga wata jam’iyya, ya tarbi shugaban kasa daga wata jam’iyya.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Yanzu haka cece-kuce ya barke a dandalin siyasar Najeriya sakamakon yadda gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya tarbi shugaban kasar Muhammadu Buhari wanda ya ziyarci jihar a yau Litinin domin yakin neman zabe tare da dan takarar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Masana siyasar Najeriya sun ce, ba a taba garin irin wannan tarbar ba a tarihin siyasar kasar, inda wani gwamna daga wata jam’iyya, ya tarbi shugaban kasa daga wata jam’iyya.”