November 30, 2022

Yadda mutane suka fara dafifi a gefen titunan Kano suna neman abin hawa a wannan Larabar, bayan gwamnatin jihar ta haramta zirga-zirgar babura masu kafa uku da aka fi sani da Adaidaita Sahu a wasu manyan hanyoyin jihar.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Yadda mutane suka fara dafifi a gefen titunan Kano suna neman abin hawa a wannan Larabar, bayan gwamnatin jihar ta haramta zirga-zirgar babura masu kafa uku da aka fi sani da Adaidaita Sahu a wasu manyan hanyoyin jihar.”