March 18, 2023

Wata hatsaniya ta yi sanadin fasa akwatin zaɓe a Goran Maje dake garin Zago, a karamar hukumar Dambatta. Shine karo na biyu da ake fasa akwatin zaben a yankin, kamar yadda wakilanmu suka rawaito. A wane yanayi zaɓen ke gudana a yankunan ku yanzu haka?

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Wata hatsaniya ta yi sanadin fasa akwatin zaɓe a Goran Maje dake garin Zago, a karamar hukumar Dambatta. Shine karo na biyu da ake fasa akwatin zaben a yankin, kamar yadda wakilanmu suka rawaito. A wane yanayi zaɓen ke gudana a yankunan ku yanzu haka?”