March 26, 2023

Wasu Yahudawn Haramtaciyar Kasar Isra’ila masu tsattauran Ra’ayi sun kona wani gida mallakin wani Bafalasdine da sanyin safiyar yau a garin Sinjil da ke arewacin Ramallah a tsakiyar gabar yammacin kogin Jordan.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Wasu Yahudawn Haramtaciyar Kasar Isra’ila masu tsattauran Ra’ayi sun kona wani gida mallakin wani Bafalasdine da sanyin safiyar yau a garin Sinjil da ke arewacin Ramallah a tsakiyar gabar yammacin kogin Jordan.”