January 4, 2023

Wasu Sabin hotunan tauraron dan adam da aka fitar sun nuna barnar da aka samu a hanyoyin saukar jiragen sama a filin jirgin saman Damascus na kasar Syria biyo bayan harin da Jiragen Yakin Haramtaciyar Kasar Isra’ila Suka kai a daren jiya.

 

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Wasu Sabin hotunan tauraron dan adam da aka fitar sun nuna barnar da aka samu a hanyoyin saukar jiragen sama a filin jirgin saman Damascus na kasar Syria biyo bayan harin da Jiragen Yakin Haramtaciyar Kasar Isra’ila Suka kai a daren jiya.”