WASIYYAR IMAM KHOMAIN (QS) GA MATASA

Bismillahir Rahmanir Raheem
1 – Ku kula da sallolin farilla akan lokacinsu.
2 – Ku rage lokutan bacci kuyi tahajjud, Ku yawaita karanta Alkur’ani.
3 – Ku kula da alkawari Ku cikashi.
4 – Ku yawaita ba da sadaka ga mabukata.
5 – Ku kauracewa maganganun karya.
6 – kar kuyi almubazzaranci da shagala arayuwa.
7 – Ku sanya kayan mutunci.
8 – Kada ku yawaita yin magana, Ku yawaita ambaton Allah.
9 – Ku yawaita yin zikiri.
10 – Kuyi karatu sosai na addini Dana zamani.
11 – Ku koyi larabci da nahawunsa.
12 – Ku fita Ku nemi na kanku.
13 – Kuyi aiyuka da kayan zamani irinsu (ingina).
14 – Ku manta da aiyukanku masu kyau, ku tuna da zunabanku.
15 – Ku girmama manya.
16 – Kuji tausayin Yara.
Allah ya Kara Rahama ga Ruhullah Ayatullahil Uzma Imam Khomeini (Qs).
Copied