February 25, 2023

Tsohon shugaban ƙasar Nigeria, Good Luck Ebele Jonathan, ya ka’da kuri’arsa a Mazabarsa

 

Tsohon shugaban ƙasar Nigeria, Good Luck Ebele Jonathan, ya ka’da kuri’arsa a Mazabarsa ta Otuoke dake ƙaramar hukumar Ogbia a Jihar Bayelsa, tare da matarsa, Dame Patience Jonathan, da kuma mahaifiyarsa, Eunice Afeni Jonathan.

📸 Goodluck Jonathan

SHARE:
Rahotanni 0 Replies to “Tsohon shugaban ƙasar Nigeria, Good Luck Ebele Jonathan, ya ka’da kuri’arsa a Mazabarsa”