January 12, 2024

Tsayuwan Watan Rajab Na Shekarar 1445

 

Cibiyar addinin musulunci ta naƙalto daga Sheikh Asad Muhammad Kasir sanarwan:

Tabbatar da ganin wata a Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

Don haka ranar asabar 13/01/2024 shine ranar daya ga watan Rajab.

 

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Tsayuwan Watan Rajab Na Shekarar 1445”