October 9, 2023

Tawagar masu wasan kwallon kwando a Iraki ta ki buga wasanta na farko a wasannin share fage na Asiya a gaban tawagar Malaysian har sai bayan da aka cire tutar israila ƴan mamaya aka sauka da tutar Iraki, daga ƙarshe an cire tutar aka musanyata da tutar Iraki.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Tawagar masu wasan kwallon kwando a Iraki ta ki buga wasanta na farko a wasannin share fage na Asiya a gaban tawagar Malaysian har sai bayan da aka cire tutar israila ƴan mamaya aka sauka da tutar Iraki, daga ƙarshe an cire tutar aka musanyata da tutar Iraki.”