Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Tag: Iran

August 9, 2022

​Iran Da Qatar Sun Tattauna Game Da Farfado Da Yarjejeniyar Nukiliya Da Kuma Alaka Tsakanin Kasashen Biyu

Rahoton kamfanin dillancin labarai na ABNA   Ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir Abdollahian ya tattauna ta wayar tarho da takwaransa na Qatar Sheikh Mohammed bin Abdulrahman Al Thani, kan ci gaban da ake samu a dangantakar kasashen biyu da kuma farfado da yarjejeniyar nukiliya.   A yayin ganawar ta wayar tarho, bangarorin biyu […]

You are here: Page 1