Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)
June 13, 2023
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya sanya hannu kan dokar bayar da bashin karatu ta ƙasa. Dokar za ta bai wa ɗaliban da ke manyan makarantu damar karɓar bashin biyan ƙudin makaranta daga gwamnatin tarayya.
SHARE:
Labaran Duniya
One Reply to “Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya sanya hannu kan dokar bayar da bashin karatu ta ƙasa. Dokar za ta bai wa ɗaliban da ke manyan makarantu damar karɓar bashin biyan ƙudin makaranta daga gwamnatin tarayya.”
One comment on “Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya sanya hannu kan dokar bayar da bashin karatu ta ƙasa. Dokar za ta bai wa ɗaliban da ke manyan makarantu damar karɓar bashin biyan ƙudin makaranta daga gwamnatin tarayya.”
Muhammad Rabi’u Kabiru
Masha Allah, Jagora na gari