October 9, 2023

Shirye shirye sun kankama domin fara raba kayan abinci da gwamnatin jihar Kano zatayi a yau ƙarƙashin jagorancin gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf. Ku kasance damu inda zamu Kawo muku yadda Zata kasance Kai tsaye ta Facebook da Kuma Radio a Nasara Radio 98.5FM.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Shirye shirye sun kankama domin fara raba kayan abinci da gwamnatin jihar Kano zatayi a yau ƙarƙashin jagorancin gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf. Ku kasance damu inda zamu Kawo muku yadda Zata kasance Kai tsaye ta Facebook da Kuma Radio a Nasara Radio 98.5FM.”