March 20, 2023

Sa’o’i kadan bayan da aka sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar Kano, ‘yan daba sun afka cikin gidan mawakin siyasar, inda suka rika lalata kayayyaki, da motoci kafin cinna wa wani bangaren gidan wuta.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Sa’o’i kadan bayan da aka sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar Kano, ‘yan daba sun afka cikin gidan mawakin siyasar, inda suka rika lalata kayayyaki, da motoci kafin cinna wa wani bangaren gidan wuta.”