November 10, 2023

Sanarwar da kungiyar gwagwarmayar Musulunci a Iraki ta fitar: Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai “An yi izni ga waɗanda suka yi yaƙi saboda an zalunce su, kuma lalle ne Allah, a kan taimakonsu, Mai ĩko ne.” Dakarun gwagwarmayar Musulunci a kasar Iraki sun kai hari kan sansanin mamaya na Amurka Al-Tanf da ke kasar Siriya da wani jirgin sama mara matuki wanda ya kai harin kai tsaye. (وَمَا النَّصْرُ إِلَّا مِنْ عِندِ اللَّهِ إِنَّ اللَّهَ عَزِيزٌ حَكِيمٌ) Muqawama Islamiyya Iraki Juma’a 25 Rabi’ul-Akhir 1445H.

SHARE:
Tarbiyyan Yara 0 Replies to “Sanarwar da kungiyar gwagwarmayar Musulunci a Iraki ta fitar: Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai “An yi izni ga waɗanda suka yi yaƙi saboda an zalunce su, kuma lalle ne Allah, a kan taimakonsu, Mai ĩko ne.” Dakarun gwagwarmayar Musulunci a kasar Iraki sun kai hari kan sansanin mamaya na Amurka Al-Tanf da ke kasar Siriya da wani jirgin sama mara matuki wanda ya kai harin kai tsaye. (وَمَا النَّصْرُ إِلَّا مِنْ عِندِ اللَّهِ إِنَّ اللَّهَ عَزِيزٌ حَكِيمٌ) Muqawama Islamiyya Iraki Juma’a 25 Rabi’ul-Akhir 1445H.”